Sunday, May 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama wata me sayar da abinci na fitsari a cikin tukunyar miyar abincin da take sayarwa

Wata me yin abinci sayarwa ta dauki hankula bayan da aka ganta tana yin fitsari a cikin miyar abincin da take sayarwa.

Wani karin abin mamaki shine itace da kanta ta dauki bidiyo yayin da take fitsarin.

Da yawa dai sun alakanta lamarin da sihiri dan neman kasuwa

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Najeriya ce kasar Duniya ta 3 wajan ciyo bashi daga bankin Duniya a karkashin mulkin Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *