Thursday, February 5
Shadow

Hoto:Shugaba Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google a kasar Faransa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google, Sundar Pichai a kasar Faransa.

Wannan hoton ganawar nasu ne.

Da yake magana akan ganawar tasu, Sundar yace sun tattauna kan yanda za’a samu ci gaban fasahar zamani ta AI a Najeriya.

Karanta Wannan  Bidiyo: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan halartar jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *