Friday, September 11
Shadow

Ji zazzafan martanin da El-Rufai yawa Jam’iyyar APC bayan da ya koma SDP

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mayarwa tsohuwar Jam’iyyar sa ta APC bayan da ya fita daga cikinta ya koma Jam’iyyar SDP.

Wannan ne karin farko da yayi magana akan komawarsa SDP tun bayan da labarin ya bayyana.

A shafinsa na X, El-Rufai ya rubuta cewa, ka koma inda ake sonka, ka koma inda za’a yi hakuri da kai

Karanta Wannan  Mun Gama Ýanke Shawarar Mayar Da Tinubu Jihar Legas A Zaben 2027, Domin Za Mu Dakatar Da Shi Daga Zarcewa A Mulki Karo Na Biyu, Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *