Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotunan gawar Halifa Baba Beru, ɗan daban daya addabi Gwammaja, Kofar Mazugal da kewaye

Wannan itace gawar Halifa Baba Beru, ɗan daban daya addabi Gwammaja, Kofar Mazugal da kewaye.

Ya rasu sakamakon yin arangama da jami’an tsaron Kano a jiya Talata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An zargi dan Bello da kin biyan matasa hakkokinsu bayan sun masa aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *