Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni bakanone Ina neman Matar aure me kudi wadda zata kashe min zuciya

Wannan Matashin me suna Dan Sarai ya bayyana cewa, shi bakano ne kuma shekarunsa sama da 50.

Yace yana neman matar aure amma me abun hannunta wadda zata kashe masa zuciya.

Karanta Wannan  Babu Wani Amfani na yin Soyayya da saurayi Talaka>>Inji Wannan Budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *