Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno kenan a wannan Bidiyon takewa musulmai Gaisuwar Juma’a.
An ganta sanye da Hijabi, sannan rike da Charbi tana sauraren wakar yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).