Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘Yar Kasar Falasdiynawa ta yi ridda ta koma Kirista bayan da a cewarta ta yi mafarki da Annabi Isa(AS)

Wata Bafalasdinuwa ta yi ridda ta koma Kirista bayan da a cewarta ta yi mafarki da Annabi Isa(AS).

Matar dai rahotanni sun ce na daya daga cikin matan mayakan neman ‘yancin kasar ta Falasdinu.

Kiristoci da yawa ne suka bayyana murna da jin hakan.

this page is just all about entertainment, and for a funny video

Karanta Wannan  Duk me son yin Chatin dani sai ya biya Naira dubu dari da saba'in>>Inji Matashiya Hafsat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *