Wani dake ikirarin Ilimin Taurari ya bayyana cewa, a iya dubansu, basu ga cewa, wata kasa zata kawowa Najeriya Hari ba a wannan shekarar.
Ya ce dan haka mutane su kwantar da hankalinsu game da barazanar kasar Amurka.