Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina Rokon Trump idan zai kawo Khari ya fara da Kaduna>>Inji Kirista Love

Wata Kirista daga jihar Kaduna me suna love ta roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump idan zai kawo Khari Najeriya ya fara da jihar Kaduna.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Abubuwa bakwai da Trump ya ce zai yi a matsayin shugaban Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *