Friday, December 5
Shadow

Wannan Wani Igala ne wanda yace yayi ridda daga Musulunci

Wani dan Igala wanda yace yayi ridda daga Musulunci yace mahaifinsa ne ma ya kawo Musulunci Igala amma shi yayi ridda.

Saidai yace ana masa barzanar Khisa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai, Tankokin Dakon Man fetur na Dangote guda 4000 sun iso Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *