Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka gurfanar da Tsohon Ministan kwadago a zamanin Buhari, Chris Ngige a kotu

Wannan Bidiyon zaman kotu ne inda aka gurfanar da Tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a kotu dake Abuja.

Ana zarginsa da laifika 8 ciki hadda almundahanar bayar da kwangiloli.

Karanta Wannan  Muna Magana da kasashen Saudiyya, Amurka, Ingila da sauransu dan samarwa matasa aiki yi a wadannan kasashe>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *