Tuesday, December 16
Shadow

Mu Inyamurai mun fi kowa Baqin Hali a Najeriya, idon mu a kudi yake, Yarbawa na girmama manyansu, haka Hausawa ma na girmama manyansu amma bandamu><Inji Fasto Chris

Fasto Chris Okafor wanda Inyamuri ne ya bayyana cewa su Inyamurai halayensu basu da kyau.

Yace Hausawa na girmama na gaba dasu, Yarbawa ma na girmama na gaba dasu amma banda Inyamurai.

Yace Inyamuri shi kudinshi ne a gabanshi.

https://twitter.com/kepukepunews/status/2000484512946597894?t=gfLTdrf1FY0DreRkXVQ3sQ&s=19
Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakabawa jihar Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *