Thursday, April 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani Inyamuri ke ta kuka hadda hawaye yana cewa yayi Kewar shugaba Buhari

Wannan wani Inyamuri ne dake ta kuka yana cewa yayi kewar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

An ga fuskarsa hadda hawaye.

Saidai wasu na cewa Izgilanci ne yakewa ‘yan Arewa.

Karanta Wannan  Babu maganar tattaunawa, ba zamu rage ko sisi a karin kudin kiran da muka yi ba>>Kamfanonin Sadarwa Irin su MTN, Airtel suka bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *