Friday, January 2
Shadow

Ji Wani Abu Marar Dadi da ya samu dan gidan Abubakar Malami bayan da aka kaisu gidan yarin Kuje tare da mahaifinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, Dan gidan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami, Abubakar Abdulaziz Malami, ya kwanta Rashin Lafiya bayan da aka kaisu gidan yarin Kuje.

Rahotanni sun ce an garzaya dashi asibitin dake cikin gidan yarin inda aka bashi Kulawa.

Abubakar Malami dai an kulleshi tare da dansa da matarsa a cikin gidan yarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Omoyele Sowore da sauran masu Zqngq-Zqngqr a saki Nnamdy Khanu a Abuja suke fece da gudu bayan da jami'an tsaro suka bhude musu whuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *