Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamna Abba ya bayyana wata Magana da Kwankwaso yayi da bai ji dadinta ba

An ga wani tsohon Bidiyon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya na fadar wata magana da Kwankwaso yayi wadda bai ji dadinta ba.

Bidiyon dai tsohone amma yana ta yawo a kafafen sada zumunta.

An ji Abba yana cewa, Kwankwaso yace idan sun nemi shawara zai basu idan basu nema ba zai zuba musu ido.

Saidai Abban yace bai ji dadin wannan magana ba dan har sai da ya je ya samu Kwankwaso akan maganar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rainin Hankali ko tsokanar fada? Yanda wani Kirista yaje har Filin Idi yana karanta Baibul yana kira ga Musulmi su karbi kiristan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *