Friday, January 9
Shadow

Kai Duniya: Ji abinda wata matashiya daga Arewa ta yi bayan data yi cikin Shyègyè ta haihu da ya dauki Hankula

Wata matashiya daga Arewa da ta yi cikin shege ta haihu ta kuma mayar da dan inda ya fito ta dauki hankula.

Ta aikawa Malam tambaya ne inda tace ta tuba kuma tana neman yanda Allah zai yafe mata.

Abin dai ya baiwa mutane mamaki amma Malam yace idan da gaske ta tuba Allah zai yafe mata idan ta maye abinda ta aikata da kyakkyawa.

Karanta Wannan  Jajirtaccen Dan Sanda DCP Abubakar Guri Ya Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *