
Rahotanni sun ce bayan wasan da Najeriya ta yi jiya da Algeria Wanda aka tashi 2-0, Victor Osimhen ya dawo Najeriya.
Kuma abinda kawai ya dawo dashi shine ya halarci cocin RCCG yau Lahadi.
An ganshi a cocin a yau Lahadi.
Da yawa sun yi mamakin yanda ya dauki zuwa coci da muhimmanci.