Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon Abinda matasa a jihar Edo sukawa fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu

An ga matasa na yàgà fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Matasan sun fito zanga ne inda suka nuna fushinsu game da matsalar tsaro data addabi yankunansu.

Karanta Wannan  An yiwa Sheikh Khalifa Sani Zaria addu'a a masallacin Sultan Bello

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *