Wannan Bidiyon ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles ne yayin da suka dauki jamunkunansu suka kamo hanyar dawowa Najeriya bayan da aka ciresu daga gasar AFCON.
Kasar Morocco me masaukin baki ce ta ciresu daga gasar.