Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Iwobi yayi da ya dauki hankula wanda ya nuna cewa Rafali yana goyon bayan Morocco

Dan kwallon Najeriya, Alex Iwobi ya durkusa kasa alamar rashin jin dadi bayan da rafali ya hurawa Morocco bayan dan wasan Najeriya ya tabashi.

Wasu masu sharhi a kafafen sadarwa sun yi zargin cewa Rafalin na nuna son kaine shine abin ya ishi Alex Iwobi har ya nuna damuwarsa.

Karanta Wannan  An Ce Umar Bush Ya Baro Abuja, Ya Dawo Kasuwa, Inda Yanzu Naira Dari Biyu Ma Sha'awa Take Ba Shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *