An hango Ali Nuhu da Adam A. Zango a wajan daukar wani Film dinsu da ya dauki hankula.
Da yawa dai sun bayyana farin cikin ganinsu tare.