Mawakiyar Najeriya, Teni Kenan take ta rusa kuka a cikin mota saboda cire Najeriya daga gasar AFCON.
Lamarin ya dauki hankula inda aka ga tana kuka tana baiwa wani me gadi kudi.