
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya kunyata matarsa a yayin da ta yi yunkurin sumbatarsa a bainar jama’a.
An ga matar ta duka zata sumbaceshi amma ya kawar da kansa.
Hakan ya faru har sau biyu.
Lamarin ya farune a wajan bikin cikar jihar Oyo shekaru 50 da kafuwa.