Tuesday, February 10
Shadow

Karfin Hali: Ji yanda wani yace zai sayar da Hedikwatar EFCC dake Abuja, har ya sakata a kasuwa

Wani ya saka Hedikwatar EFCC dake Abuja a kasuwa inda yace yana neman me saye akan Naira Miliyan 800, kudin dillali Naira Miliyan 120.

Ya saka tallar ne a shafinsa na X inda lamarin ya dauki hankula sosai har EFCC din da kansu suka yi raddi.

EFCC ta bayyana masa cewa, lallai kana da karfin Hali.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata Bokanya da aka kama bayan ta karbi Naira Miliyan 26 daga hannun wani dan ta masa sihiri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *