Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Pantami yana Pantama Qarya, Maqaryaci ne kuma yana da halin Munafurci >>Inji Naja’atu

‘Yar gwagwarmaya Hajiya Naja’atu ta bayyana cewa, Farfesa Isa Ali Pantami maqaryaci ne kuma yana da halin munafurci.

Ta bayyana hakane a wata Hira da Ali Jita yayi da ita inda ta rokeshi da kada ya yanke, ya watsa abinda ta fada.

Karanta Wannan  Nine kadai zan iya kawowa kasarnan ci gaba, Hadakar Atiku, El-Rufai, Rotimi Amaechi, da Peter Obi taron mutanene wanda ke son kansu kawai ba son Al'umma ba>>Inji Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *