Wednesday, May 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka samu hatsaniya a Gidan Gwamnatin Kano inda wasu matasansuka ce basa son Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso

Wannan Bidiyon wasu matasa ne a jihar Kano da aka gansu a jikin gidan Gwamnatin jihar suna fadar cewa basa yin Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso.

Anga Bidiyon yanda wani dan siyasa ya sha da kyar a hannun Matasan.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kungiyar Kwadago NLC zata yi zàngà-zàngà ranar 17 ga watan Disamba sabosa matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *