Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon; A karshe dai an saki Abubakar Malami ya koma gida wajan iyalansa

Rahotanni na cewa, Hukumomin Najeriya sun saki tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami inda ya koma gida tare da iyalansa.

Wannan Bidiyon yanda Iyalan Malami suka tarbeshine bayan sakinsa.

Ana zargin Malami dai da aikata ba daidai ba da kudade masu yawa

Karanta Wannan  Barazanar rufe Facebook ta ficewa daga Najeriya ba zai hana mu hukunta su ba - Inji Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *