Sunday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan majalisar Tarayya, Bello ElRufai ya raka Mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa Kotu inda ake tuhumarsa kan Almundahanar kudade

Dan majalisar tarayya, Bello ElRufai kenan yayin da ya raka mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa kotu inda ake masa shari’a.

A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu bayan kwanaki masu yawa tana share dashi.

Karanta Wannan  Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da tawagarsa har sai da yara 'yan Makaranta suka gama wucewa a hanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *