Rahotanni sun bayyana cewa, Tawagar Gawuna sun jewa Jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso gaisuwar Sallah.
Wannan yasa ake ci gaba da rade-radin cewa, Gawuna zai koma Kwankwasiyya.