
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Alhamis ta farane akan Naira 1,379.50 akan kowace dala.
Farashin ya tashi zuwa Naira 1,380.00 akan kowace dala kamin daga baya ya sauko ya tsaya akan Naira 1,379.50.
A yau bamu samu farashin dalar na kasuwar bayan fage ba.