Saturday, September 12
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Juma’a ya farane daga Naira N1,361.75.

Saidai da gari ya dan waye farashin ya sauka zuwa Naira N1,360.75 akan kowace dala kamin daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa, farashin Dalar ya farane akan Naira N1,450 zuwa Naira N1,450 a garuruwan Abuja, Kano da Legas.

Karanta Wannan  Kwana Daya bayan da yace sai ya yi fafutuka dan ganin an sakeshi, Sowore ya ziyarci Sheikh Abduljabbar a gidan yarin Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *