Mintuna 5 bayan da shugaba Tinubu ya kammala ziyarar aki a jihar Bayelsa, Mutane sun dakawa fastocinsa wawa.
An ga yanda ake ta wasan kura da fastocin nasa inda mutane ke ta yagasu a wani Bidiyo da ya bayyana a kafafen sada zumunta.