Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Aure nake so kuma wallahi ba da wasa nake ba, duk me sona da gaske yamin magana>>Inji Fatima

Tauraruwar Tiktok me suna Fatima ta bayyana cewa aure take son yi.

Ta bayyana hakane a shafinta ta Tiktok a Bidiyon guda biyu data yi inda a na farko tace aure take so.

Daga baya kuma ta sake fitowa ta jaddada bukatarta.

Tace duk me sonta ya mata DM, inda ta kara da cewa, a garin Kaduna take.

https://www.tiktok.com/@khadeejamuhammed8/video/7627679047144705300?_r=1&_t=ZS-95TIWzXn8fQ
Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un:Kalli Hotuna Masu tayar da hankali, Sun saki Hotunan Gawar Janar Muhammad Uba da kuma Screenshot na chatin din da yayi da sojoji yana gaya musu inda yake su zo su ceceshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *