Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: A yau ma Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a gaban kotu

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a gaban babbar kotun jihar Kaduna inda ake ci gaba da shari’arsa.

Ana tsammanin Kotun zata yi hukunci game da neman belin da El-Rufai yayi.

Duk da yana daure, a yau, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi magana akan babban tarin jam’iyyar ADC, watau Convention.

Karanta Wannan  Khàrìn da Amurka ta kawo Najeriya a yau zai ci gaba da wakana>>Inji Gwamnati Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *