Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda mutanen gari suka daka wawa a wajan taron yakin neman zaben shugaba Tinubu a jihar Bayelsa

Bidiyon ya bayyana kan yanda mutane suka daka wawar fastoci da katakan da aka yi amfani dasu a wajan taron yakin neman zaben shugaba Tinubu a jihar Bayelsa.

Bidiyon da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mata da maza na wawar fastocin da katakan kowa yana daukar nasa.

Lamarin ya jawo zazzafar muhawara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, An samu rahoton sake Dawuke Dalibai a jihar Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *