Sunday, April 19
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dauki bashin Naira Biliyan 100 a asusun bankunan ‘yan Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi bashin Naira Biliyan 100 daga asusun bankunan ‘yan Najeriya wadanda ba’a amfani dasu, wanda a turance ake kira da Dormant account.

Hakanan ta dauki kudaden daga ribar kamfanoni wadda mutane masu hannun jari a kamfanonin basu karbaba wadda a turance ake kira da Dividend.

Wata dokar kudi da aka yi a shekarar 2020 ce ta baiwa Gwamnatin tarayya damar rantar irin wadannan kudade.

Karanta Wannan  Manyan Malaman Najeriya, Sheikh Daurawa, Bin Uthman, da Gidado Triumph sun roki Allah yasa kada gobarar kasar Israyla ta mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *