Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Ango ya daga amaryarsa sama a gaban mutane

Wannan wani Ango ne da ya daga amaryarsa sama a tsakiyar mutane.

A cikin Bidiyon nasa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ji ana ta guda.

Wasu sun ce bai kamata ba inda wasu ke cewa ai matarsa ce.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda aka sacewa wani kayansa a yayin da yake aikin Umrah a kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *