Wannan dan gidan Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ne yake rawa Wanda Bidiyon sa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai.
A baya dai an rika ruwaito cewa dan nasa dan Luwadi ne.