Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon an hango Malam Ibrahim Shekarau da Kwankwaso a jirgin sama suna shewa suka tafa hannu

Wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta, ya hango tsaffin Gwamnonin Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau da takwaransa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a cikin jirgin sama.

An ga suna shewa suna tafa hannuwa tare.

https://twitter.com/i/status/2050133890195427393
Karanta Wannan  Kalli Karin Hotuna da Bidiyo daga faduwar da jirgin kasan dake jigila tsakanin kaduna zuwa Abuja yayi a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *