Wednesday, August 12
Shadow

Da Duminsa: Jam’iyyar ADC ta sanar da ranar da zata yi zaben fidda gwani

Jam’iyyar ADC ta sanar da ranar da zata yi zaben fidda gwani na jam’iyyar.

Za’a fara zabenne daga ranar 21 ga watan Mayu inda za’a yi na ‘yan majalisu sai na gwamnoni da za’a yi ranar 22 ga watan Mayu, sannan a yi na shugaban kasa ranar 25 ga watan Mayu.

Karanta Wannan  Inason gina Masallaci da kudaden da nike samu daga wakokin da nake yi, Kuma nasa ba zaku ce ba zaku yi Sallah a masallacin ba>>Inji Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *