
Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin, 4 ga watan Afrilu na shekarar 2026 ta kama akan Naira N1,375.98 akan kowace dala.
Farashin ya dan motsa zuwa Naira N1,376.00 akan kowace dala inda daga baya ya dawo farashin sama.
A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin na dala yana akan Naira N1,410 a Abuja, Lagos, da Kano.