Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan wadanda suka je wajan daukar aiki a Abuja ya baiwa mutane mamaki inda ake ta cewa lallai akwai matasan da basu da aiki da yawa a Najeriya

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga dandazon matasa sun fito wajan wani neman aiki a Abuja.

Yawansu ya bayar da mamaki inda wasu ke tambayar dama rashin aiki yayi yawa haka a Najeriya?

Karanta Wannan  Ya cika Alkawarin da yayi na aske gashin kansa idan Manchester United ta ci Liverpool

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *