Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito zaiwa magoya bayansa jawabi bayan da suka je kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito kofar gidansa a Abuja yanawa manema labarai jawabi bayan da masoyansa suka taru suke kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027.

An ga mutane dauke da kwalayen yabo da kuma kira ga shugaba Jonathan ya fito takarar shugaban kasa.

Saidai zuwa yanzu yana magana da manema labarai tukuna

Karanta Wannan  'Yan Bindiga sun budewa motar matafiya wuta a hanyar Sokoto zuwa Minna, 2 sun Mùtù wasu sun jikkata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *