Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon jama’a a wajan taron jam’iyyar ADC a Sokoto

Jam’iyyar ADC a jihar Sokoto ta tara mutane masu yawa a wajan taron data gudanar a Sokoto.

An ga dandazon jama’a na ta rawa suna sowa a wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dansandan Najeriya ya koka da bashi Naira Miliyan 2.8 a matsayin kudin sallama bayan kammala aikin da ya shafe tsawon shekaru 35 yana yi, yace wannan rashin adalci be ba zai karbaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *