Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Babban Malamin Addinin Islama na Kaduna, Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5.

Ya bayyana hakane a wajan wani karatunsa inda yake cewa wanda ke kusa da shugaban ne suka bayyana hakan sannan yace ko kafafen yada labarai basu kawo labarin zuwan shugaban masallaci.

Karanta Wannan  Mutanen jihar Zamfra sun biya Naira Miliyan 500 a matsayin kudin Haraji ga 'yan Bìndìgà dan kada su kai musu hari a shekarar 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *