
Muhammad Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Alajabin Zazzau ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ya je wajan tantance ‘yan takara aka tambayeshi shekarunsa nawa yace 30.
Saidai bayan nan wasu sun fito suna ta cewa karya yake shekarunsa basu kai 30 ba.
Wasu aun rika bayyana cewa har yanzu ma yana zuwa makarantar Sakandare ne.