Saturday, May 16
Shadow

Nasan Ba abinda Ahmad Isa, Ordinary Zai iya min, Shiyasa na zhàgèshì kuma babu abinda yamin>>Inji Aminu J. Town

Shahararren me sharhi a kafafen sada zumunta, Aminu J. Town ya bayyana cewa, yasan babu abinda Ordinary President, Ahmad Isa zai iya masa shiyasa ya zageshi.

Ya bayyana cewa, kuma da ya zageshin, babu abinda ya faru.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo wanda ma’aikacin Brekete family, Hussaini Dan Hajiya ya wallafa yana masa raddi.

Dan Hajiya yace ko ba komai Ahmad Isa ya haifi Aminu J. Town, dan haka ya kamata ya girmamashi.

Karanta Wannan  CSPR coin zasu raba $10,000 duba yanda zaku samu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *