Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Update din Babiana guda biyu ne, daya minti 6, daya sakan 30

Bayan fitar Bidiyon Update na Tauraruwar Tiktok, Babiana wanda ya karade shafukan zumunta a kwanannan.

Bidiyon guda Biyu ne, daya Mintuna 6, dayan kuma sakan 30.

Saidai Sadiya Haruna tace Bidiyon na da yawa, sun fi 30 amma ta bayar da hakuri tace a daina sakinsu haka.

Wasu dai na zargin Sadiya Haruna ce ta saki Bidiyon saboda rashin jituwar dake tsakaninta da Babiana.

https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7642368014502858001?_r=1&_t=ZS-96fnjjQaSrg
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kwallon Penalty ta Chukwueze ta baiwa mutane Haushi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *