Sunday, September 20
Shadow

Ni a wajena, Shehu Tijjani Manzon Allah ne, inji Wannan dan Darikar

Wannan wani dan darika ne da ya jawo cece-kuce bayan da yace shi a wajansa, Shehu Tijjani Manzon Allah ne.

Saidai yace fahimtarsa ce amma bai tursasawa kowa ya amince da hakan ba.

Dr. Hussain Kano dai ya masa martani me zafi.

Karanta Wannan  Hotuna daga wajan rantsar da sabon Ministan tsaron, janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *