
Babban Malamin Addinin Islama Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa duk wanda ya tashi a Pantami yasan a cikin gidansu aka fara saa wutar Lantarki.
Malam ya bayyana yanda mahaifinsa yayi kokarin saka wutar a wani audio dake yawo a kafafen sada zumunta.